Sunday, June 16, 2019

MAGANIN CIWON ZUCIYA

ALHAMDU
LILLAH, YAU MA ALLAH YA BAMU IKON KAWO MAGANIN CIWON ( ZUCIY ) WATO HEART PROBLEM, KO BUGUN ZUCIYA, KO YAWAN FADUWAR GABA, KO HEART ATTACK, KUYI SHARING DAN SAURAN AL'UMMA SU ANFANA BAKI DAYA, 1- Man Tafaruwa kwali 2, 2- Man Habatus sauda kwali 3, 3- Man Zaitun kwali 3, 4- Man Alayyadi kwali 3, 5- Man Zogale kwali 2, 6- Tacecciyar Zuma cup 1, 7- Ruwan Ganyen mangoro cup 1, Sai ahada su awaje daya akwaba su da wannan Zumar da Kuma Ruwan Ganyen mangoron, idan suka hsdu sosai sai afara shan cokali 2 safe da yamma har na tsahon sati 6, da izinin Allah za'a watke daga ciwon zuciya ko wanne iri ne, Gargadi Dan girman Allah kada wani ya cenja wannan rubutu don ana saka wayan su Mutane acikin matsala wajen qnfani da maganin, Allah yasa mu dace duniya da lahira amen. NB you can call this number 08039736318

Thursday, June 13, 2019

MAGANIN HAWAN JINI

ALHAMDU
LILLAH, GA MAGANIN HAWAN JINI DA IKON ALLAH, KUYI SHARING DAN SAURAN MUTANE SU ANFANA BAKI DAYA ALLAH YA BAMU LADAN DUKKA. 1- Garin Habbatus sauda cokali 7, 2- Garin Citta cokali 4, 3- Garin Tafaruwa cokali 5, 4- Garin Zobo cokali 5, 5- Zuma tacecciya kopi 1 Dukkan su za'ahada sune awaje daya akwaba su adinga shan cokali 3 safe, Rana, da Kuma yamma har tsahon sati 6, Kuma ajika zobon anasha kullum amma da Zuma banda sugar Insha Allah za'a rabu da ciwon Hawan jini, Gargadi !!!! Dan girman Allah kada wani ya cenja mana rurtun nan Dan anasaka wayansu Mutane aciki matsala, NB 08039736318.




Sunday, June 2, 2019

MAGANIN COWON HAKORI

MAGANIN
CIWON HAKORI Ciwon hakori ciwo ne dake yawan addaban al'uma musamman a lokacin sanyi ga duk mai wannan larura insha Allahu zaka samu waraka idan kayi amfani da wannan hanyan: A samu dakakken kanimfari sai ahaɗashi da man kwakwa a gauraya sai asamu wani siririn kwalba azuba aciki kamar yadda ake gani sannan daga bisani aɗiga akan hakorin inda yake ciwo, za a maimaita hakan safe dayamma, da iznin Allah za arabu da matsalan ciwon hakori. Zaku samu magunguna masu kyau a shagonmu na haske Islamic chemist dake kawo market gaban masallacin Yenmasara kawo kaduna Domin Karin bayani a turo sako ta whatsapp 08037624598 Kuyi Share domin amfanuwar al'umma.

MAGÀNIN CIWON "KODA"

MAGANIN CIWON ( KODA ), DA YADDA AKE WANKE KODAR, WATO KIDNEY
STONES، KUYI SHARE DAN SAURAN MUTANE SU ANFANA BAKI DAYA, Da farko dai Koda kodar mutum takai sai anyi dashen watane, to insha Allah idan yayi anfani da wayan nan zai warke, 1- Qaro, 2- Yayan Gwanda, 3- Ganyen Yalon Bello, Yadda za'a sqrrafa su, Za a nika karon ne da yayan kwanda wanda yabushe ko a daka sosai har suyi laushi, daga nan sai a debi cikin babban cokali biyu da safe a zuba a ruwa kofi daya, sai a barshi kamar sa’a biyu ko uku har sunarke, sai a gauraya su sosai a sha da safe kafin akarya, sannan asakesha dar yamma kafin ayi bacci. Kuma Za'a samu asalin karo na itacen karo wato (Kolkol) da yayan asalin gwanda ne, bayan mutum yasha idan zaiyi fitari to yayi afili Dan yaga abin da yake fita, Sai kuma asamu gainyen yalon bello awanke shi da ruwa Mai kyau sannan atafasa shi da ruwa mai kyau shoma adinga shan Rabin kofi arana, shikuma Ganyen Yalon zai wanke kodane, Insha Allah duk mai ciwon Koda Allah zai warkar dashi, NB 08039736318