Za a iya samun bayanan magun guna a wannan shafin, domin kare kanmu daga cuttutukan da suka shafi rayuwarmu tayau da kullum.
Sunday, June 16, 2019
MAGANIN CIWON ZUCIYA
ALHAMDU LILLAH,
YAU MA ALLAH YA BAMU IKON KAWO MAGANIN CIWON ( ZUCIY ) WATO HEART PROBLEM,
KO BUGUN ZUCIYA, KO YAWAN FADUWAR GABA, KO HEART ATTACK,
KUYI SHARING DAN SAURAN AL'UMMA SU ANFANA BAKI DAYA,
1- Man Tafaruwa kwali 2,
2- Man Habatus sauda kwali 3,
3- Man Zaitun kwali 3,
4- Man Alayyadi kwali 3,
5- Man Zogale kwali 2,
6- Tacecciyar Zuma cup 1,
7- Ruwan Ganyen mangoro cup 1,
Sai ahada su awaje daya akwaba su da wannan Zumar da Kuma Ruwan Ganyen mangoron, idan suka hsdu sosai sai afara shan cokali 2 safe da yamma har na tsahon sati 6, da izinin Allah za'a watke daga ciwon zuciya ko wanne iri ne,
Gargadi
Dan girman Allah kada wani ya cenja wannan rubutu don ana saka wayan su Mutane acikin matsala wajen qnfani da maganin,
Allah yasa mu dace duniya da lahira amen.
NB you can call this number
08039736318
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Idan kunada hadadde munaso
ReplyDelete