Sunday, June 2, 2019

MAGÀNIN CIWON "KODA"

MAGANIN CIWON ( KODA ), DA YADDA AKE WANKE KODAR, WATO KIDNEY
STONES، KUYI SHARE DAN SAURAN MUTANE SU ANFANA BAKI DAYA, Da farko dai Koda kodar mutum takai sai anyi dashen watane, to insha Allah idan yayi anfani da wayan nan zai warke, 1- Qaro, 2- Yayan Gwanda, 3- Ganyen Yalon Bello, Yadda za'a sqrrafa su, Za a nika karon ne da yayan kwanda wanda yabushe ko a daka sosai har suyi laushi, daga nan sai a debi cikin babban cokali biyu da safe a zuba a ruwa kofi daya, sai a barshi kamar sa’a biyu ko uku har sunarke, sai a gauraya su sosai a sha da safe kafin akarya, sannan asakesha dar yamma kafin ayi bacci. Kuma Za'a samu asalin karo na itacen karo wato (Kolkol) da yayan asalin gwanda ne, bayan mutum yasha idan zaiyi fitari to yayi afili Dan yaga abin da yake fita, Sai kuma asamu gainyen yalon bello awanke shi da ruwa Mai kyau sannan atafasa shi da ruwa mai kyau shoma adinga shan Rabin kofi arana, shikuma Ganyen Yalon zai wanke kodane, Insha Allah duk mai ciwon Koda Allah zai warkar dashi, NB 08039736318

No comments:

Post a Comment