Thursday, June 13, 2019

MAGANIN HAWAN JINI

ALHAMDU
LILLAH, GA MAGANIN HAWAN JINI DA IKON ALLAH, KUYI SHARING DAN SAURAN MUTANE SU ANFANA BAKI DAYA ALLAH YA BAMU LADAN DUKKA. 1- Garin Habbatus sauda cokali 7, 2- Garin Citta cokali 4, 3- Garin Tafaruwa cokali 5, 4- Garin Zobo cokali 5, 5- Zuma tacecciya kopi 1 Dukkan su za'ahada sune awaje daya akwaba su adinga shan cokali 3 safe, Rana, da Kuma yamma har tsahon sati 6, Kuma ajika zobon anasha kullum amma da Zuma banda sugar Insha Allah za'a rabu da ciwon Hawan jini, Gargadi !!!! Dan girman Allah kada wani ya cenja mana rurtun nan Dan anasaka wayansu Mutane aciki matsala, NB 08039736318.




No comments:

Post a Comment