Sunday, June 2, 2019

MAGANIN COWON HAKORI

MAGANIN
CIWON HAKORI Ciwon hakori ciwo ne dake yawan addaban al'uma musamman a lokacin sanyi ga duk mai wannan larura insha Allahu zaka samu waraka idan kayi amfani da wannan hanyan: A samu dakakken kanimfari sai ahaɗashi da man kwakwa a gauraya sai asamu wani siririn kwalba azuba aciki kamar yadda ake gani sannan daga bisani aɗiga akan hakorin inda yake ciwo, za a maimaita hakan safe dayamma, da iznin Allah za arabu da matsalan ciwon hakori. Zaku samu magunguna masu kyau a shagonmu na haske Islamic chemist dake kawo market gaban masallacin Yenmasara kawo kaduna Domin Karin bayani a turo sako ta whatsapp 08037624598 Kuyi Share domin amfanuwar al'umma.

No comments:

Post a Comment