Za a iya samun bayanan magun guna a wannan shafin, domin kare kanmu daga cuttutukan da suka shafi rayuwarmu tayau da kullum.
Thursday, May 30, 2019
MAGANIN ZAFIN
MAGANIN MATSANANCIN ZAFIN JIKI (HIGHER BODY TEMPERATURE)
************************************************
Wasu mutanen jikin su na daukar zafi, yamkar injin mota in sukayi wani aiki ko haka kawai. Akwai abubuwa dayawa da ke sa hakan. Amma komenene in akayi amfani da daya daga cikin wadannan magungunan za'a samu lafiya da izinin Allah.
(1)Asamu garin Habbatus Sauda nasali sai arika zuba cokali daya acikin Madara asha sau biyu arana zuwa kwana biyar.
(2) Asamu garin sassaken faru arika Shan cokali daya acikin kunu ko nono sau biyu arana zuwa kwana uku.
(3)Asamu Sha'ir atafasashi atace azuba zuma arika Shan Kofi daya sau biyu arana bayan ya huce zuwa kwana shida.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment