Thursday, May 23, 2019

CIWON GABOBI

MAGANIN CIWON GABOBI (JOINT PAIN TREATMENT NATURAL)
************************************************
1-Asamu saiwar tafashiya adafa atace azuba Zuma, arika Shan Kofi daya sau biyu arana zuwa kwana biyar.
2-Asamu ciyawar wuciyar kadangare, adaka arika zuwa karamin cokali ashayi ba Madara ko ruwan dumi, asha sau daya arana, zuwa kwana shida.
3-Asamu ganyen tumfafiya adafa arika wanka dashi sau daya da safe, zuwa kwana hudu.
4-Asamu garin Habbatus-sauda ahada da zuma arika Shan cokali biyu sau biyu arana, Kuma ahada man zaitu fa man Habbatus-sauda arika shafawa a gabobi.
KARIN BAYANI:-
Za'ayi amfani da daya daga cikin magungunan da na ambata asama. Amma mace mai ciki da guji amfani da wadannan magungunan.

No comments:

Post a Comment