Thursday, May 23, 2019

MAGANIN TSAKUWAR KODA

MAGANIN TSAKUWAR KODA WATO (KIDNEY STONES)
*********************************************
Asamu ganyen tsada da bawon lemun tsami da kanumfari da citta da kimba da masoro da fasa-kwari da citta mai 'ya'ya sai ashanya, bayan sun bushe sai adaka atankade.
YANDA ZA'AYI AMFANI DA MAGANINI
Azuba cokali daya acikin shayi asha sau biyu arana zuwa kwana bakwai .
KARIN BAYANI
Za'a Iya Shan maganin acikin ruwan zafi. Wannan maganin Yana fitar da tsakuwar dake cikin Koda da izinin Allah.

No comments:

Post a Comment