Wednesday, May 22, 2019

MAGANIN CUTAR KODA

MAGANIN CUTAR KODA
Cutar koda awannan zamanin!!!... Tazama ruwan dare, saboda Allah kadai yasan yawan mutanen da tayi sanadiyyar ajalinsu, saboda haka yan'uwa kuzo mu taimaka muceci rayuka daga halaka asanadiyyar cutar kidney failure.
A jaridar UKAZ dake garin palastine an ruwaito cewa saurayi mai shekaru 35 ya warke daga cutar koda bayan anyi masa wankin koda (dialysis ) natsawon shekara daya abun baiyyi ba sai sanadiyyar amfani da "karo" likitan ya tabbatar masa dacewa yawarke har abada kuma baya bukatar wankin koda nan gaba.
Sannan haryanzu ansamu wata yarinya mai shekaru ashirin da daya 21 wadda tasamu wannan matsalar kodar, akaje akayi mata gwaji a asibiti, Creatinine nata yahau zuwa 550 amma sai yaragu yakoma 200 bayan tayi amfanida karo natsawon sati uku kacal, misalai irin wannan suna dayawa saboda haka yazama dole yan'uwa su yada wannan bayani saboda kowa yakaru.
To yaya za'ayi amfani dashi?
Za'a nika karon ko adaka sosai har yayi laushi daga bisani sai a debi cikin babban cokali biyu dasafe azuba aruwa kofi daya sai abarshi kamar hour biyu ko uku har ya narke sai agarwaya sosai asha dasafe kafin break past, sannan a maimaita haka da yamma sai asha kafin bacci.
KALAR KARON DA ZAKUYI AMFANI DASHI:
Zaku samu asalin karo na itacen karo wato (Kolkol) dashi akeyin amfani.
Haka za'aci gabada amfani dashi har a samu sauki domin karo bashida side effect kamar sauran magunguna.

Wannan ganyen bishiyar sunan sa da larabci ﺑﻘﺪﻭﻧﺲ
Turawa sun rada masa suna PARSLEY a yaren su.
Ana samun wannan tsiro a wadansu kasuwanni na arewacin Nigeriya 6angaren da ake sayar da kayan lambu.
Binciken masana tsirrai da sirrin itatuwa ya nuna cewa yana dauke da sinadarai masu tasiri da izinin Allah wajan warkar da cutar ciwon kafa wato "GOUT" sawa'un a tsofaffi ko matasa.
Wannan tsiro har wayau yana tsaftace koda da bata kariya daga harin yan taadda na waje.
Ana amfani da shi ne kamar alayyahu a miya sai aja girki haniy an mariy an.
Ga dadi a baka, ga amfani a jiki.
ALLAH KAKARA MANA LAFIYA KABAMU IKON YIMA DA'A.

No comments:

Post a Comment