MAGANIN FITSARIN JINI
(BLOOD IN URINE TREATMENT NATURALLY)
************************************************ Wasu mutane na fama da matsalar fitsarin jini, Kuma ga Jin zafi asanda suke fitsari. To insha Allahu yau zanyi bayani akan maganin wannan matsalar. Sannan Kuma maza da mata, yara da manya duk zasu iya amfani da maganin, Amma banda mace mai ciki (juna biyu)
YANDA ZA'AHADA MAGANIN:-
Asamu ganyen darbejiya wato neem leaf aturance, sai awanke ya fita tas sannan akirba, ajiki amatsa lemun tsami guda daya sai atace,
YANDA ZA'ASHA MAGANIN:-
BABBA:- yasha Kofi daya arana zuwa kwana uku.
YARO:- yasha rabbin Kofi sau daya arana zuwa kwana uku.
KARIN BAYANI;-
Mace mai ciki da mai ulcer su guji amfani da wannan maganin.
No comments:
Post a Comment