KASHEDINKU MATA (TSARKIDA RUWAN SANYI KO RUWAN DETTOL) KO SAKA KO WANE IRIN SABULA GA VAGINA WANAN ILLACE babba
wanan wani abune da mata suka maida ruwan dare yin tsarki da ruwan sanyi Wanda hakan babbar illace ga lafiyar (vagina)
illar yin tsarkida ruwan sanyi
1.saka kwayoyin cuta a vagina
2.taimakama kwayoyin cuta su girma
3.budewar gaba
4.yaduwar sabin cututuka
5.ghanorhrea saka cutar sanyi
6.fitar Ruwa Masu karni
da sauransu
BABBAR ILLAR YIN TSARKIDA RUWAN DETTOL
1.kashe sinadarin vagina
2.kashe lubrication na vagina
3.kashe jindadi yayin saduwa
4.kashe fatar vagina da saka vagina budewa
5.saka warin gaba
da sauransu
SHAWARWARI GA MATA
1.yin tsarki da ruwan dimi wanda ba asamaka komaiba tsabtataci
2.barin saka duk wani magani me chemical acikin ruwanda xa ayi tsarki
3.barin saka yatsa a vagina SBD yan a saka warin gaba SBD hannu contains million micro organism
4.barin tsarki da ruwan sanyi ko ruwan dettol
5.barin wanke vagina da sabulu ko wane irine
6.yin askin gashin mara da duk ya taru
7.shiga cikin ruwan dimi masu dan zafi kafin askin gashin mara domin gujewa ga kurajen gaba
ALLAH YASA MUDACE, OVARIAN CYST
———————
Wannan wata cuta ce da akasarin mata ke fama da ita.
Wannan cuta ta kan haifar da ciwon mara mai nauyi yayin jinin al'ada da kuma hana zaunawar cikin ko rashin samun cikin baki daya.
Mafi akasari ciwon kan tafi ba tare da an sha magani ba idan mai dauke da cutar ta kiyaye ka'idodin likita.
Babu wata hanyar kariya daga wannan cuta face a dinga zuwa scanning a duk lkc.
:
Mata masu juna 2 na daga cikin matan da suka fi kamuwa da wannan cuta.
BY
KAMAL SD Shafee'u Muhammad Mande Gusau
No comments:
Post a Comment