Saturday, May 18, 2019

GA YADDA ZA,A MAGANCE CIYON "DAJI"

MAZA-MAZA KA YADA!!!

Kauda cutar Daji (CANCER) da kanka cikin gaggawa!!!

Daga Muhammad sani

(Dan Allah a yada)

Wani kwarraren masanin kimiyar binkicen hada  magunguna Farfesa  Chen Huiren na Baban Asibitin Beijing Army ya yi kira ga duk jama'a da su yada wannan sabon binkice domin kauda cutar daji (CANCER) cikin sauki da a raha.

Cutar kansa dai cuta ce mai kissan gilla Wanda take zagwanyar da sassan jiki su rube nan take kuma tana da wahalar magani. Kuma cutar zata iya kama ko wanne irin mutum a ko wanne sassa na jikinsa.

Yadda sirrin yake:

Ka samu ruwan kwakwa kamar kofi daya ko biyu, sannan ka tafasa ruwa mai tsabta sai ka zuba shi akan ruwan kwakar nan (coconut) nan take zai zama sinadarin alkaline water sai kasha. Idan zai yiyu anso ka dunga sha kullum domin hakan na kashe kwayoyin cutar kansa dake cikin yayan jini na sassan jiki.

Shi wannan ruwan dumin na kwakwa na dauke da sojojin kare dangi masu kawar da miyagun kwayoyin cutar kansa, kuma wannan shi ne binkice mafi zurfi akan sabuwar hanyar rigakafin kamuwa da cutar daji mai mawuya cin sha'ani da masana suka wallafa.

Sannan abun sha'awa anan shi ne wannan sinadarai masu kashe kwayoyin cutar DAJI basa kashe kwayoyin halitta masu amfani a jiki.
Y
Domin kaucewa cutar dajin kwakwalwa, Dajin nono na mata, dajin fata, dajin yayan maraina saisaita gudanar jini a jiki da kuma narka gudajin jini masu illa ga dan'adam.

No comments:

Post a Comment