Tuesday, May 28, 2019

MAGANIN CIWON HANTA

MAGANIN
CIWON ( HANTA ) WATO ( HEPATITIS ) A ko B ko C Kuyi sharing Dan al'umma dayawa su anfana Dan samun lada daga Allah, 1- Garin Habatu sauda cokali 10, 2- Garin Magarya cokali 5, 3- Garin Teen cokali 5, 4- Garin Zogale cokali 10, 5- Garin Tafaruwa cokali 5, 6- Garin Citta cokali 3, 7- Garin Bawon Kankana cokali 5, 8- Garin Hindal cokali 3, 9- Garin Raihan cokali 2, 10- Garin Kusdul cokali 3, 11- Zuma tacecciya Rabin galand Sai ahada su waje daya acakuda su sosai, sa'annan Kuma asamu zuma wacce babu miss Rabin galand akwaba su dukka da wannan zumar, sai adinga shan cokali 2 safe, da Rana, da daddare, sau uku 3 arana, har tsahon sati 6 wato wata daya da rabi Kennan, Insha Allah za'a warke daga wannan matsalar, Kuma akiyayi abubuwan da Likitoci suka bara shawara akiyaye har sai Allah yasa anwarke, Kuma wayanda ba'agane ba za'a iya samun su a Islamic chemist insha Allah, Dan girman Allah kada wani ya canja mana wannan rubutu, ko ya copy Dan yin hakan Yana jefa mutane acikin matsala, Dan Karin bayani ana iya Kiran wannan number 08039736318 Amma sai bayan sallar isha'i saboda wani lokacin muna aiki, ko WhatsApp, Allah yasa mudace duniya da lahira amen.

No comments:

Post a Comment