Maganin infection kowane iri.
Hanyan daza a nemi waraka daga matsalar dana ambata a sama.
Za a samo wadan nan magunguna kamar haka:
1.Danyan citta
2.Kaninfari.
3.Garin habbatisauda
4.Garin hulba
5.Garin kusdul hind
6.Khal tuffa.
7.Almiski surrati, koko wanda aka samu.
Sai ahada garin habba dana hulba, da kanin fari,cokali dai dai citta kwara daya.
Sai ahada atafasa bayan haka idan aka sauke sai araba biyu, daya azuba khal tuffa,asanya a filax aaje,arika sha.
Rabin kuma azuba Almiski sai azauna aciki namintina 10 bayan angama sai asake zuba almiskin jikin auduga asanya agaba.
Nashan zai kashe cutan daga ciki, wanda aka zauna, zaikai she cutan daga waje insha Allah zaasami waraka daga cutan infection.
Allah yasa mudace ameen.
No comments:
Post a Comment