Thursday, May 23, 2019

TSARABQR AZUMI

************TSARABAR AZUMI************
Akawai wani sinadari acikin akasarin makilin (man goge baki) da muke amfani da shi yau da kullum mai suna "Sodium Lauryl Sulfate" (S.L.S)
Wannan sinadari Yana jawo bushewar baki da yunwa, musaman alokacin azumi. Amma akwai wasu makilin din da ba suda wannan sinadari, sai ayi amfani da su. Za'a iya samunsu akasuwanni da shaguna.

No comments:

Post a Comment