Tuesday, May 28, 2019

MAGANIN ASTHMA

INGANTACCEN MAGANIN ( ASTHMA ) Kuyi sharing Dan al'umma dayawa su anfana Dan samun lada daga Allah Ta'ala, 1- Garin bawon kankana, 2- Garin Habbatus sauda, 3- Zuma tacecciya sosai, 4- Kindirmo Nono Mai kyau, Mai fama da cutar asthma ya nemi Bawon kankan ya shanyashi ya bushe sai ya dakashi yayi gari, Sa'anan ya debi cokali biyu 2, da kuma cokali biyu na garin habbatus sauda ya hada ya kwaba su da zuma, sai yadinga shan cokali biyu 2 sau uku 3 arana, Kuma adinga shan Kindirmo sosai Wanda yake da Mai, za'a warke daga ciwon Astma insha Allah, Allah ya datar damu duniya da lahira amen, Kuma akiyayi dokokin da likitoci suka gindaya ma masu fama da wannan jinyar, Dan Karin bayani kuna iya Kiran WANNAN number 08039736318 ko sako ta WhatsApp.

No comments:

Post a Comment