Sunday, June 16, 2019

MAGANIN CIWON ZUCIYA

ALHAMDU
LILLAH, YAU MA ALLAH YA BAMU IKON KAWO MAGANIN CIWON ( ZUCIY ) WATO HEART PROBLEM, KO BUGUN ZUCIYA, KO YAWAN FADUWAR GABA, KO HEART ATTACK, KUYI SHARING DAN SAURAN AL'UMMA SU ANFANA BAKI DAYA, 1- Man Tafaruwa kwali 2, 2- Man Habatus sauda kwali 3, 3- Man Zaitun kwali 3, 4- Man Alayyadi kwali 3, 5- Man Zogale kwali 2, 6- Tacecciyar Zuma cup 1, 7- Ruwan Ganyen mangoro cup 1, Sai ahada su awaje daya akwaba su da wannan Zumar da Kuma Ruwan Ganyen mangoron, idan suka hsdu sosai sai afara shan cokali 2 safe da yamma har na tsahon sati 6, da izinin Allah za'a watke daga ciwon zuciya ko wanne iri ne, Gargadi Dan girman Allah kada wani ya cenja wannan rubutu don ana saka wayan su Mutane acikin matsala wajen qnfani da maganin, Allah yasa mu dace duniya da lahira amen. NB you can call this number 08039736318

Thursday, June 13, 2019

MAGANIN HAWAN JINI

ALHAMDU
LILLAH, GA MAGANIN HAWAN JINI DA IKON ALLAH, KUYI SHARING DAN SAURAN MUTANE SU ANFANA BAKI DAYA ALLAH YA BAMU LADAN DUKKA. 1- Garin Habbatus sauda cokali 7, 2- Garin Citta cokali 4, 3- Garin Tafaruwa cokali 5, 4- Garin Zobo cokali 5, 5- Zuma tacecciya kopi 1 Dukkan su za'ahada sune awaje daya akwaba su adinga shan cokali 3 safe, Rana, da Kuma yamma har tsahon sati 6, Kuma ajika zobon anasha kullum amma da Zuma banda sugar Insha Allah za'a rabu da ciwon Hawan jini, Gargadi !!!! Dan girman Allah kada wani ya cenja mana rurtun nan Dan anasaka wayansu Mutane aciki matsala, NB 08039736318.




Sunday, June 2, 2019

MAGANIN COWON HAKORI

MAGANIN
CIWON HAKORI Ciwon hakori ciwo ne dake yawan addaban al'uma musamman a lokacin sanyi ga duk mai wannan larura insha Allahu zaka samu waraka idan kayi amfani da wannan hanyan: A samu dakakken kanimfari sai ahaɗashi da man kwakwa a gauraya sai asamu wani siririn kwalba azuba aciki kamar yadda ake gani sannan daga bisani aɗiga akan hakorin inda yake ciwo, za a maimaita hakan safe dayamma, da iznin Allah za arabu da matsalan ciwon hakori. Zaku samu magunguna masu kyau a shagonmu na haske Islamic chemist dake kawo market gaban masallacin Yenmasara kawo kaduna Domin Karin bayani a turo sako ta whatsapp 08037624598 Kuyi Share domin amfanuwar al'umma.

MAGÀNIN CIWON "KODA"

MAGANIN CIWON ( KODA ), DA YADDA AKE WANKE KODAR, WATO KIDNEY
STONES، KUYI SHARE DAN SAURAN MUTANE SU ANFANA BAKI DAYA, Da farko dai Koda kodar mutum takai sai anyi dashen watane, to insha Allah idan yayi anfani da wayan nan zai warke, 1- Qaro, 2- Yayan Gwanda, 3- Ganyen Yalon Bello, Yadda za'a sqrrafa su, Za a nika karon ne da yayan kwanda wanda yabushe ko a daka sosai har suyi laushi, daga nan sai a debi cikin babban cokali biyu da safe a zuba a ruwa kofi daya, sai a barshi kamar sa’a biyu ko uku har sunarke, sai a gauraya su sosai a sha da safe kafin akarya, sannan asakesha dar yamma kafin ayi bacci. Kuma Za'a samu asalin karo na itacen karo wato (Kolkol) da yayan asalin gwanda ne, bayan mutum yasha idan zaiyi fitari to yayi afili Dan yaga abin da yake fita, Sai kuma asamu gainyen yalon bello awanke shi da ruwa Mai kyau sannan atafasa shi da ruwa mai kyau shoma adinga shan Rabin kofi arana, shikuma Ganyen Yalon zai wanke kodane, Insha Allah duk mai ciwon Koda Allah zai warkar dashi, NB 08039736318

Thursday, May 30, 2019

MAGANIN ZAFIN

MAGANIN MATSANANCIN ZAFIN JIKI (HIGHER BODY TEMPERATURE) ************************************************ Wasu mutanen jikin su na daukar zafi, yamkar injin mota in sukayi wani aiki ko haka kawai. Akwai abubuwa dayawa da ke sa hakan. Amma komenene in akayi amfani da daya daga cikin wadannan magungunan za'a samu lafiya da izinin Allah. (1)Asamu garin Habbatus Sauda nasali sai arika zuba cokali daya acikin Madara asha sau biyu arana zuwa kwana biyar. (2) Asamu garin sassaken faru arika Shan cokali daya acikin kunu ko nono sau biyu arana zuwa kwana uku. (3)Asamu Sha'ir atafasashi atace azuba zuma arika Shan Kofi daya sau biyu arana bayan ya huce zuwa kwana shida.

Tuesday, May 28, 2019

MAGANIN ASTHMA

INGANTACCEN MAGANIN ( ASTHMA ) Kuyi sharing Dan al'umma dayawa su anfana Dan samun lada daga Allah Ta'ala, 1- Garin bawon kankana, 2- Garin Habbatus sauda, 3- Zuma tacecciya sosai, 4- Kindirmo Nono Mai kyau, Mai fama da cutar asthma ya nemi Bawon kankan ya shanyashi ya bushe sai ya dakashi yayi gari, Sa'anan ya debi cokali biyu 2, da kuma cokali biyu na garin habbatus sauda ya hada ya kwaba su da zuma, sai yadinga shan cokali biyu 2 sau uku 3 arana, Kuma adinga shan Kindirmo sosai Wanda yake da Mai, za'a warke daga ciwon Astma insha Allah, Allah ya datar damu duniya da lahira amen, Kuma akiyayi dokokin da likitoci suka gindaya ma masu fama da wannan jinyar, Dan Karin bayani kuna iya Kiran WANNAN number 08039736318 ko sako ta WhatsApp.

MAGANIN CIWON HANTA

MAGANIN
CIWON ( HANTA ) WATO ( HEPATITIS ) A ko B ko C Kuyi sharing Dan al'umma dayawa su anfana Dan samun lada daga Allah, 1- Garin Habatu sauda cokali 10, 2- Garin Magarya cokali 5, 3- Garin Teen cokali 5, 4- Garin Zogale cokali 10, 5- Garin Tafaruwa cokali 5, 6- Garin Citta cokali 3, 7- Garin Bawon Kankana cokali 5, 8- Garin Hindal cokali 3, 9- Garin Raihan cokali 2, 10- Garin Kusdul cokali 3, 11- Zuma tacecciya Rabin galand Sai ahada su waje daya acakuda su sosai, sa'annan Kuma asamu zuma wacce babu miss Rabin galand akwaba su dukka da wannan zumar, sai adinga shan cokali 2 safe, da Rana, da daddare, sau uku 3 arana, har tsahon sati 6 wato wata daya da rabi Kennan, Insha Allah za'a warke daga wannan matsalar, Kuma akiyayi abubuwan da Likitoci suka bara shawara akiyaye har sai Allah yasa anwarke, Kuma wayanda ba'agane ba za'a iya samun su a Islamic chemist insha Allah, Dan girman Allah kada wani ya canja mana wannan rubutu, ko ya copy Dan yin hakan Yana jefa mutane acikin matsala, Dan Karin bayani ana iya Kiran wannan number 08039736318 Amma sai bayan sallar isha'i saboda wani lokacin muna aiki, ko WhatsApp, Allah yasa mudace duniya da lahira amen.